Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Rashin barci kan iya janyowa dan Adam cutar hauka

Wallafawa ranar:

A cikin shirin tambaya da amsa, Faruk Yabo ya jiyo ta bakin likita ko rashin barci kan iya  janyowa dan Adam cutar hauka, banda haka  ya kuma kawo amsoshi ga wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare.

Rashin barci ga dan Adan
Rashin barci ga dan Adan iStock
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.