Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare akan batutuwan da suke bukatar jan hankali
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:41
Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan lokacin kamar yadda aka saba a kowace ranar Juma'a, tare da Ahmed Abba, ya bai wa masu sauraro damar tofa albarkacin baki akan batutuwan da suke ci musu tuwo a kwarya.