Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin Daular Borno da karin bayani kan yawan Sarakunanta

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon, ya yi karin bayani kan tarihin masarautar Borno da tsirin mulkinta a nahiyar Afrika, da kuma yawan sarakunan da suka jagorance ta. Kamar yadda aka saba kuma shirin ya amsa wasu karin tambayoyin da masu sauraro suka aiko, ciki har da tarihin jihar Kano.

Hoton wasu daga cikin mayakan tsohuwar daular Borno
Hoton wasu daga cikin mayakan tsohuwar daular Borno Nigeria Gists
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.