Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Kasuwar Laranto,kasuwar tukwane dake garin Jos a Filato

Wallafawa ranar:

A cikin shirin ilimi hasken rayuwa Bashir Ibrahim Idris ya samu isa kasuwar Laranto dake garin Jos na jihar Filato.Kasuwar da ake kera tukwane dama sayar da su.Bashir Ibrahim Idris ya samu ganawa da wasu daga cikin ma'aikantan dake sarrafa karfe,banda haka  suna daga cikin wanda da ke taimakawa domin bunkasa tattalin arzikin  kasar.

Kasuwar Larento da ke garin Jos na jihar Filato
Kasuwar Larento da ke garin Jos na jihar Filato RFIhausa/Bashir Ibrahim
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.