Isa ga babban shafi
Saudiya

An kama yan gidan sarauta 11 a Saudiya

Ministan shara’a Saudiya ya bayyana cewa jami’an tsaro sun capke yan gidan sarauta 11 da aka kama a lokacin da suke gudanar da taron nuna adawa da matakin tsuke bakin aljihun da hukumomin kasar suka aiwatar.

Birnin  Ryad, na kasar Saudiya
Birnin Ryad, na kasar Saudiya getty images
Talla

Mutanen da aka kama sun gudanar da wannan gangami ne a harabar fadar sarkin dake birnin Ryad.

Ministan Shara’ar kasar Saud Al Mojeb ya bayyana cewa masu zanga-zanga sun bukaci hukumomin kasar da su biya su hakin su bayan hukuncin kisa da aka yankewa daya daga cikin yan gidan sarauta da aka yamkewa hukunci kisa shi a shekara ta 2016.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.