Isa ga babban shafi
Amurka

Donald Trump ya soma nada mutanen da za su taimaka masa

Donald Trump wanda ya lashe zaben shugabancin Amurka ya soma bayyana sunayen mutanen da za su taimaka masa wajen tafiyar da mulkin kasar Amurka kama daga watan Janairu shekarar 2017.

Sabon zababben shugaban Amurka Donald Trump
Sabon zababben shugaban Amurka Donald Trump Reuters
Talla

Trump ya bayyana sunayen wasu daga cikin mutanen da suka hada da mai kula da sharia da hukumar leken asirin kasar ta CIA.
Bangaren sharia Donald Trump ya nada Jeff Sessions mai shekaru 69, yayinda bangaren tsaro ya fada hannun janar mai ritaya Mickael Flynn mai shekaru 57,sai bangaren hukumar leken asiri ta CIA a hannun Mike Pompeo daga yankin Kansas, nadin da yanzu haka ya soma haduwa da fushin yan siyasa dama wasu yan kasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.