Isa ga babban shafi
Mata Mazari

Nazari kan yadda mata ke dawainiya da iyalinsu a watan Azumi

Wallafawa ranar:

Shirin Mata Mazari na wannan mako ya yi nazari ne akan irin aikace aikace da mata ke fama da su a watan Ramadan ko kuma azumi, kana ya yi nazari kan tsadar kayayyakin masarufi da magidanta ke fuskanta a watan.

Wata mata na girki da azumi
Wata mata na girki da azumi islamicvoice.com
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.