Isa ga babban shafi
India

‘Yan sandan India sun cafke mutane 20 bisa zargin yin fyade ga ‘Yar kasar Swizerland

‘Yan sanda a kasar India sun bayyana kama wasu manoma kimanin 20 da suka amsa laifin yiwa wata ‘yar kasar Swizerland mai hawan Keke fyade.  

Wasu matan India a lokacin da suke zanga-zangar nuna kyamar yiwa mata fyade
Wasu matan India a lokacin da suke zanga-zangar nuna kyamar yiwa mata fyade
Talla

Wannan al’amarin dai shine na baya-bayan nan da ya faru, a dai dai lokacin da ake fama da matsalar yiwa mata fyade a kasar ta India.

Wannan matar dai na tuka Keke ne tare da Mijinta, lokacin da suke hutu a tsakiyar Jihar Madhya Pradesh.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.