Isa ga babban shafi
Bulgaria

Mutum na hudu ya cinnawa kanshi wuta a Bulgaria

Wani mutum dan kasar Bulgaria ya cinnawa kansa wuta a kofar fadar shugaban kasar a matsayin wata hanyar nuna bore da ake ta fama da shi a kasar.  

'Yan kasar Bulgaria suna zanga zangar rashin wuta a kasar
'Yan kasar Bulgaria suna zanga zangar rashin wuta a kasar
Talla

Mutumin dan shekaru 51 ya kasance mutum na hudu da ya cinnawa kansa wuta,koda yake rahotanni na nuna cewa yana asibiti yana karban magani bayan kuna daya samu a lokacin da ya kwara man fetur akansa ya kuma cinna wuta.

Akalla mutane uku ne suka mutu a baya bayan sun cinnawa kansu wuta ta irin wannan hanyar.

Hakan ya jawo bore a sassa daban daban na kasar wanda kuma ya yi sanadiyar yin murabus dingwamnatin kasar a watan Febrairun da ya gabata.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.