Isa ga babban shafi
Faransa

An zabi Fina finai 15 daga kasashe 14 domin karawa a gasar Cannes

Jami’an dake shirya bikin gasar nuna fina finan kasar Faransa, da ake gudanarwa a Cannes, sun gayyaci fina fina 15 daga kasashe 14 domin shiga gasar ta bana.  

Hotan wadanda suka samu halartar gasar Cannes a shekarar da ta gabata
Hotan wadanda suka samu halartar gasar Cannes a shekarar da ta gabata
Talla

Sanarwar da jami’an suka bayar ta nuna cewar, an gayyaci fina finan daga kasashen Chile, China, Masar, India, Mexico da Afrika ta kudu.

Gasar dai tana karfafa gwiwar sabbin masu shirya fina finai ne a duk fadin duniya, wanda Hukumar Cinefondation ke shiryawa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.