Sauran kashi-kashi
-
Sakamkon zaben kasar Senegal na ci gaba da daukar hankali
Dan takarar adawa Bassirou Diomoye Faye wanda ke tsare a gidan yari har zuwa jajibirin zabe, zai kasance shugaban kasar Senegal kamar yadda alkaluman zaben da aka yi ranar lahadin da ta gabata ke nunawa.27/03/202409:41 -
Karin kudin aikin Hajjin bana a Najeriya ya shafi maniyyata da dama
Hukumar alhazai a Najeriya, ta sanar da karin kusan Naira milyan biyu a kan kujerar aikin hajjin bana ga maniyatan da suka riga suka zuba kudadensu.26/03/202410:17 -
Yadda rundunar tsaron Najeriya ta ceto daliban Kuriga
Rundunar tsaron Najeriya ta sanar da ceto 137 daga cikin dalibai 287 da aka sace a makarantar garin Kuriga da ke jihar Kaduna bayan share tsawon makonni biyu a hannun ‘yan bindiga.25/03/202410:31 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.22/03/202410:19 -
Ra'ayoyin Masu Saurare: Tsananin zafi mafi muni a shekarar 2024
Majalisar Dinkin Duniya ta ce shekarar da ta gabata ita ce mafi zafi da duniya ta gani, sai dai ta yi gargadin cewa 2024 za ta fi bara muni.20/03/202410:01