Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 24/11 06h00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 24/11 07h00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 24/11 16h00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 24/11 20h00 GMT

Ra'ayoyin masu sauraro

Ra'ayoyin masu sauraro
 

 • Ra'ayoyi: batutuwa da dama

  Ra'ayoyi: batutuwa da dama

  Shirin jin ra'ayoyi na wannan ranar ya bai wa masu saurare damar tofa albarkacin bakin su kan al-amura da dama da ke ci musu tuwo a kwarya.

 • Auren dole da Mutuwar aure a arewacin Najeriya na karuwa

  Auren dole da Mutuwar aure a arewacin Najeriya na karuwa

  A Nigeria bincike na baya-bayan nan daga kungiyar Fahimta mai zaman kanta dake fafutukar kyautata rayuwar mata da matasa a arewacin kasar, na nuna cewa auren dole da …

 • Ra'ayoyi:Rudunnar Afrka a kasar Afrka ta kudu

  Ra'ayoyi:Rudunnar Afrka a kasar Afrka ta kudu

  A yau Sashen hausa na gidan rediyo Faransa zai baku dama domin bayyana ra'ayin ku dangane da kaffa rudunar Afrika wace aka tura zuwa  kasar Afrika ta Kudu domin …

 • Ra'ayoyin jama'a

  Ra'ayoyin jama'a

  A cikin shirin jin ra'ayoyin masu sauraren mu,mun ji ra'ayoyi daban daban akan batutuwa da dama da suka kun shi aikin hajji da kuma bukukuwan sallah a yankunan su.

 • Rikicin kasar Burkina Faso

  Rikicin kasar Burkina Faso

  Abdoulkarim Ibrahim ya tattauna da masu saurare dangane da halin da kasar Burkina Faso ke cikin. A yau Talata dai ne ake gudanar da taron kungiyar kasashen  yammacin …

 • Shugaban Najeriya ya tabbatar da cewa za a gudanar da bicinke

  Shugaban Najeriya ya tabbatar da cewa za a gudanar da bicinke

  Sashen hausa na gidan rediyo Faransa a duk kullum ya kan bakun damar bayyana ra'ayoyin ku dangane da  batutuwa kama daga siyasa,tattalin arziki.........  A …

 • Ra'ayi: Juyin Mulki a Burkina Faso

  Ra'ayi: Juyin Mulki a Burkina Faso

  Masu Saurare sun bayyana ra'ayinsu akan Juyin mulkin da Sojoji suka yi a kasar Burkina Faso tare da Umaymah Sani Abdulmumin.

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure