‘Yan Sandan Amurka sun tarwatsa masu zanga-zanga a Missouri - RFI

 

Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 07/07/2015 06:00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 07/07/2015 07:00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 06/07/2015 16:00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 06/07/2015 20:00 GMT

Labaran karshe

Rufewa

Gaggauce

‘Yan Sandan Amurka sun tarwatsa masu zanga-zanga a Missouri

‘Yan sandan Amurka sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye domin tarwatsa gungun masu zanga-zanga a garin Ferguson da ke cikin dokar hana fita a Jihar Mezuri, bayan Dan sanda ya bindige wani matashi bakar fata a makon jiya.

 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure