Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar Cin Kofin Duniya ta Matasa a Brazil

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan Gasar Cin Kofin Kasashen Duniya ta Matasa 'Yan kasa da Shekaru 17 da ke gudana a Brazil, inda tuni Najeriya da ke neman lashe kofin gasar karo na shida, ta yi ruwan kwallaye a wasanta na farko da Hungary.

Gasar Cin Kofin Duniya ta Matasa 'Yan kasa da Shekaru 17 a Brazil
Gasar Cin Kofin Duniya ta Matasa 'Yan kasa da Shekaru 17 a Brazil Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.