Isa ga babban shafi
Wasanni

Tagomashin da wasan Taekwondo ke samu a Jamhuriyyar Nijar

Wallafawa ranar:

Cikin shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Oumarou Sani ya mayar da hankali kan yadda wasan Taekwondo ke ci gaba da samun karbuwa a Jamhuriyyar Nijar.

Wasan Taekwondo a nahiyar Afrika
Wasan Taekwondo a nahiyar Afrika Photo: Jeux africains
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.