Tasirin wasan kwallon kafar mata a Jamhuriyyar Nijar
Shirin duniyar wasanni tare da Oumarou Sani ya mayar da hankali kan yadda kwallon kafar mata ya samu karbuwa a Jamhuriyyar Nijar, ko da dai kawo yanzu an gaza samar da manyan kungiyoyi don fadada wasannin na mata.