Isa ga babban shafi
Wasanni

Sabuwar kakar gasar manyan kasashen Turai

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan sabuwar kakar gasar manyan kasashen Turai da suka hada da Birtaniya da Spain da Faransa. Shirin ya yi zurfafawa kan gasar firimiyar Ingila ganin yadda ta fi daukar hankalin masoya kwallon kafa a sassan duniya.

Football
Football Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.