Isa ga babban shafi
Wasanni

Nazarin masharhanta kan gasar kofin Afrika da aka kammala

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kacokan kan Gasar Cin Kofin Kasashen Afrika da aka kammala a Masar, gasar ta Algeria ta lashe a bana.

Masharhanta sun ce an samu nasarori da kuma matsaloli a gasar cin kofin Afrika a Masar
Masharhanta sun ce an samu nasarori da kuma matsaloli a gasar cin kofin Afrika a Masar Bien Sports
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.