Isa ga babban shafi
Wasanni

An kaddamar da gasar HIFL tsakanin jami'o'in Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da gasar kwallon kafa ta jami'o'in Najeriya da za a fara gudanarwa a ranar 18 ga watan Yunin 2019,  inda jami'o'i 32 za su fafata da juna, yayinda za a shafe tsawon makwanni 21 kafin kammala gasar baki daya. Kuna iya latsa hoton labarin domin sauraren cikakken shirin.

Jami'o'in Najeriya 32 ne za su kara a gasar HIFL ta bana
Jami'o'in Najeriya 32 ne za su kara a gasar HIFL ta bana Bella Naija
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.