Isa ga babban shafi
Wasanni

Sadio Mane ya tsaida shawara kan batun komawa Real Madrid

Dan wasan Liverpool Sadio Mane ya yanke shawarar komawa Real Madrid a karshen kakar wasa ta bana.

Dan wasan tsakiya na kungiyar Liverpool Sadio Mane.
Dan wasan tsakiya na kungiyar Liverpool Sadio Mane. REUTERS/Russell Cheyne
Talla

Tun bayan sake karbar horar da Real Madrid da Zidane yayi, Sadio Mane na daga cikin ‘yan wasan da mai horarwar ke fafutukar ganin ya sayo, a kokarinsa na farfado da kuniyar da Real Madrid da ta yi barin Kofuna uku jere da juna a kakar wasa ta bana.

Mane na kan gaba a tsakanin ‘yan wasa mafi muhimmanci ga Liverpool, musamman a kakar wasa ta bana, inda ya ciwa kungiyar tasa kwallaye 11, a wasanni 11 na baya bayan nan da ya buga mata.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.