Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 28/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 28/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 28/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 28/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Solari ba ya min adalci - Isco

media Dan wasan tsakiya na Real Madrid (Francisco Román Alarcón Suárez) wanda aka fi sani da Isco. REUTERS/Juan Medina

Dan wasan tsakiya na Real Madrid Isco, yayi korafin cewa mai horar da su Santiago Solari, baya masa adalci, wajen bashi isasshen lokacin buga wasanni.

Tun bayan tabbatar da Solari a matsayin kocin Real Madrid daga watan Nuwamba bara har zuwa shekarar 2021, wasanni uku kawai Isco ya samu damar bugawa ba a matsayin mai dumama benci ba, biyu a gasar Copa Del Rey, daya kuma a gasar cin kofin zakarun Turai, amma a gasar La liga har zuwa wannan lokaci, Solari bai zabi Isco cikin tawagar ‘yan wasansa na farko ba.

Kari kan matsalolin da yake fuskanta, dan wasan tsakiyar na Real Madrid, dumama benci yayi lokacin wasan El Classico na ranar Laraba tsakaninsu da Barcelona, wanda aka tashi 1-1.

Wasan karshe da Isco ya bugawa Real Madrid shi ne wanda suka fafata da Alves a karshen makon da ya gabata, wanda ya shiga a mintuna na 87.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure