Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/08 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/08 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/08 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/08 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/08 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/08 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/08 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/08 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/08 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/08 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/08 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Liverpool ta barar da damarta

media Wasu daga cikin tawagar 'yan wasan Liverpool Reuters/Carl Recine

Kungiyar kwallon Kafa ta Liverpool ta barar da damarta ta fadada tazarar da ke tsakaninta da Manchester City da ke bi ma ta a teburin gasar firimiyar Ingila, bayan ta tashi wasa kunnen doki 1-1 da West Ham a ranar Litinin.

Yanzu haka tazarar maki uku ne kacal tsakaninta da Manchester City wadda ake ganin za ta iya darewa saman teburi muddin ta samu nasara a fafatawar da za ta yi da Everton a ranar Laraba.

Liverpool ta yi sakaci a fafutukarta ta lashe kofin firimiytar Ingila a karon farko cikin shekaru 29, musamman saboda yadda ta yi canjaras a wasaninta na baya-bayan nan, abin da ya hana ta bayar da tazarar maki 9 da ya kamata a ce ta samu tuntuni.

A ranar Lahadin da ta gabata ne, Mancheser City da casa Arsenal da kwallaye 3-1, abin da ya sa ta rage ratar makin da ke tsakaninta da Liverpool.

Liverpool na da maki 62, yayin da Manchester City ke da maki 59 a teburin gasar firimiyar.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure