Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 27/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 27/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 27/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Madrid na neman rabuwa da Isco cikin wannan Kaka

media Isco da Benzema yayin wasansu da Atletico Madrid. euters / Juan Medina

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Santiago Solari ya ce kofa a bude ta ke ga Isco matukar ya na bukatar sauya sheka a wannan kakar don ba ya da tabbacin ko Club din zai ci gaba da damawa da shi dai dai lokacin da sabon kocin ke ci gaba da benca shi a wasanni daban-daban.

Cikin jawabansa yayin wani taron manema labarai, Solari wanda tun bayan zuwansa Madrid karsahin Isco ya ragu ya ce shi matsayinsa kawai Manaja ne ba shi da ikon ci gaba da rike Isco face matakin da Club din ya yanke.

Sai dai da ake tambayarsa fatansa ga dan wasan Solari ya ce zai yi farin ciki idan da dan wasa ya rungumi aniyar barin Madrid.

Dama dai akwai hasashen Real Madrid na son sayar da Isco dan Spain a wannan kaka don ko a wasan da suka yi nasara kan Leganes da kwallaye 3 da banza cikin makon jiya karkashin gasar Copa del Rey an ga yadda Solari yaki sanya Isco cikin jerin ‘yan wasansa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure