Isa ga babban shafi
Wasanni

Wasanni na hada kan al'umma masamman matasa

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasannin na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna ne kan matakin gwamnatin Najeriya na sake farfado da bukin wasanni na kasa wanda akeyi tun 1973, wanda tsohon shugaban kasar Yakubu Gawan ya samar, matakin da gwamnatin tace hanya ce da ke hada kawunan al’umma masamman matasa.

Na kakasassun 'Yan wasan super Eagles ta Najeriya
Na kakasassun 'Yan wasan super Eagles ta Najeriya The Eagle Online
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.