Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/04 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/04 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/04 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/04 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/04 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/04 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/04 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/04 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/04 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/04 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/04 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Arsenal ta yi wasanni 15 ba tare da shan kaye ba

media Arsenal ta samu kaiwa zagaye na gaba a gasar Europa duk da tashi canjaras tsakaninta da Sporting Lisbon. REUTERS

Arsenal ta samu nasarar kaiwa zagaye na gaba, wato siri daya kwale mai dauke da kungiyoyi 32, duk da cewa ta tashi canjaras ne wato babu ci 0-0, a wasan gasar Europa da ta fafata da Sporting Lisbon a jiya Alhamis.

Yayin wasan na rukunin 5 da Arsenal ke ciki, kungiyar Vorskla Poltava ta Ukraine ta yi rashin nasara har gida a hannun Qarabag daga Azerbaijan, abinda ya karfafa nasarar kaiwa mataki na gaba da Arsenal din ta yi.

Sai dai yayin wasan na gasar Europa, dan wasan gaba na Arsenal Danny Welbeck ya samu rauni, wanda ake fargabar zai iya tilasta masa shafe lokaci mai tsawo yana jinya.

Wasan na ranar Alhamis ya kara yawan wasannin da kungiyar ta Arsenal ta fafata ba tare da shan kaye ba, inda a yanzu ta samu nasara a jimillar wasanni 15 a jere.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure