Isa ga babban shafi
Wasanni

Senegal za ta karbi bakuncin gasar Olympics a 2022

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne game da nasarar da Senegal ta samu ta kasancewa kasa ta farko daga Afrika da za ta karbi bakwancin gasar Olympics ta Matasa a shekarar 2022. Kasar ta doke Najeriya da Botswana da Tunisia da suka yi takarar neman izinin daukan nauyin gasar.Kazalika shirin ya tattauna game da gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika.

Senegal ta kafa tarihin zama kasa ta farko a Afrika da ta samu izinin karbar bakwancin gasar ta Olympics ta matasa
Senegal ta kafa tarihin zama kasa ta farko a Afrika da ta samu izinin karbar bakwancin gasar ta Olympics ta matasa NBC Sports/Getty Images
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.