Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/06 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/06 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/06 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Barcelona ta samu ribar sama da dala biliyan 1

media Wasu magoya bayan kungiyar Barcelona a filin wasansu na Camp Nou. 6 ga watan Mayu, 2018. REUTERS/Sergio Perez

Barcelona ta kafa tarihin zama kungiya ta farko a kakar wasannin da ta gabata, da ta bayyana samun ribar da ta zarta dala biliyan guda.

Tun a ranar Talata da ta gabata Barcelona ta kammala tantance ribar da ta samu a kakar wasa ta 2017/2018 da yawanta ya kai dala biliyan da miliyan biyar.

Karo na biyar kenan Barcelona na samun hauhauwar riba dangane da kudaden shigar da take samu a karshen kowace kakar wasa.

Barcelona ta ce karin ribar da ta samu na wannan lokacin, ya dogara ne akan yarjejeniyoyin haska wasanninta na gasar zakarun turai a kafafen talabijin, da ta kulla da hukumar UEFA, sai kuma cinikin sayarda dan wasanta Neymar ga Paris St Germain akan euro miliyan 222, cikin watan Agustan 2017.

A kakar wasa ta bana kuwa kungiyar Barcelona ta bayyana kasafin dala biliyan 1 da miliyan 105 domin gudanar da harkokinta. Kungiyar ta kara da cewa zuwa ranar 30 ga watan Yuni, ana binta bashin dala miliyan 181 da dubu 300.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure