Isa ga babban shafi
Wasanni

Makomar kungiyar Super Falcons ta Najeriya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Duniyar wasanni, za ku ji halin da kungiyar kwallon kafar Najeriya ta Super Falcons ke ciki yan lokuta bayan da ta samu tikitin shiga gasar cin kofin Duniya na mata.Yan matan na Najeriya sun dawo gida ba tareda sun samu nasara a gasar cin kofin Duniya na shekara ta 2018.Shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa.

Yan wasan Najeriya a  fafatawar su da kungiyar kwallon kafar Jamus
Yan wasan Najeriya a fafatawar su da kungiyar kwallon kafar Jamus Richard Wolowicz/Getty Images
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.