Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 27/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 27/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 27/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

United na bukatar manyan 'yan wasa kafin lashe kofuna - Sanchez

media Alexis Sanchez na Manchester United. REUTERS/Scott Heppell

Yayin da ake shirin rufe kasuwar cinikin ‘yan wasa a yau Alhamis, dan wasan gaba na Manchester United Alexis Sanchez ya ce tilas kungiyar tasa ta sayo ‘yan wasa kwatankwacin Arturo Vidal da kungiyar Barcelona ta saya a baya bayan nan, idan har tana son lashe kofuna a kakar wasa ta bana.

Kalaman na Sanchez sun zo ne bayan da United ta sayi sabbin ‘yan wasa biyu, Fred daga kungiyar Shakhtar Donetsk da kuma Diogo dalot daga FC Porto.

Sai dai a gefe guda yayinda aka shiga ranar karshe ta hadar sauyin shekar ‘yan wasa, mai horar da Manchester United Jose Mourinho, na fatan ganin hakarsa ta cimma ruwa, wajen sayen ‘yan wasa masu tsaron baya, Harry Maguire daga Leicester sai kuma Jerome Baoteng na kungiyar Bayern Munich.

A baya bayan nan ne mai horar da Manchester United Jose Mourinho ya ce, kungiyar na fuskantar kakar wasanni mai wahala, muddin bai samu goyon bayan shugabannin kungiyar ba wajen lale kudi don sayen manyan ‘yan wasa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure