Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/05 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/05 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/05 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/05 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/05 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/05 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/05 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/05 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/05 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Kroenke ya mallake kashi 97 na hannun jarin Arsenal

media Tun a shekarar 2016 ne Kreonke ke nuna bukatar saye ilahirin hannun jarin na Arsenal amma kuma yake fuskantar tirjiya daga dubban magoya bayan Club din. Photo: Ian Kington/AFP

Dubban magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ne yanzu haka ke ci gaba da bore kan matakin da Stan Kroenke ya dauka na saye kusan ilahirin hannun jarin Club din.

Kroenke dan Amurka wanda dama shi ke da kashi 67 na hannun jarin Club din yayinda Alisher Usmanov dan Rasha ke da kashi 30 na hannun Jarin na Arsenal, tuni bangarorin biyu suka amince da cinikayyar wadda magoya baya ke ci gaba da suka.

Sai dai kuma matakin na Kroenke wajen zuba zunzurutun kudi har dala biliyan 1 da miliyan dari 8 don saye hannun jarin da Usmanov ke da shi don zamowa mai iko da kashi 97 na hannun Jarin Club din na nuni da cewa yana gab da saye hatta kashi ukun da ke hannun dai-daikun magoya baya.

Tuni dai Kroenke ya mika zunzurutun kudin ga Usmanov don karbe iko da kashi 97 cikin dari na Club din wanda dama tuni ya amince, ko da dai wasu na ganin cinikin ka iya haddasa asarar magoya baya ga Club din.

Dubban magoya bayan na Arsenal dai na rike da hannayen jarin na su ne ba a matsayin kadara ba, face don ganin daukakar Club din a nan gaba.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure