Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/10 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 18/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Kroenke zai saye Arsenal baki daya kan Pam biliyan 1.8

media Stan Kroenke na da kashi 67 cikin 100 na hannyn jarin kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Scott Olson/Getty Images/AFP

Attajirin nan na Amurka da ya fi kowa hannun jari a kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, wato Stan Kroenke ya gabatar da bukatar siye kungiyar baki daya don zama mallakarsa shi kadai.

Rahotanni na cewa, yarjejeniyar siye kungiyar za ta lakume kimanin Pam biliyan 1 da miliyan 800, kwatankwacin Dalar Amurka biliyan 2 da miliyan 300

Da ma dai attajirin ya mallaki kashi 67 cikin 100 na hannun jarin Arsenal ta hannun kamfaninsa KSE, yayin da kuma Alisher Usmanov na Rasha ya amince da ya siyar ma sa da kashi 30 da ke karkashin mallakarsa.

Kroenke ya yi amanna cewa, mallakar kungiyar a karkashin mutun guda, za ta taimaka wajen ci gaban kungiyar ta Arsenal.

Kroenke shi ne mamallakin kungiyar kwallon kafa ta Los Angeles Rams da ke Amurka, yayin da ya fara zuba jari a Arsenal a shekarar 2007, in da kuma yake ci gaba da kara jarinsa kadan-kadan.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure