Isa ga babban shafi
Wasanni

Ahmed Musa ya bar Leicester zuwa Al-Nassr

Dan Najeriya Ahmed Musa da ke bugawa a gasar Premier ta Ingila, ya fice daga kungiyar kwallon kafa ta Leicester City domin kulla sabon kwantaragi da Al-Nassr na kasar Saudiyya.

Ahmed Musa, dan wasan Leicester City
Ahmed Musa, dan wasan Leicester City Reuters
Talla

Musa mai shekaru 25 a duniya, Leicester ta sayo shi ne daga CSKA Moscow a kan fan milyan 16 kimanin shekaru 2 da suka gabata.

To sai dai a wannan karo ba a bayyana adadin kudaden da kulob din na Saudiyya ya biyo domin karbo shi daga Leicester ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.