Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 27/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 27/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 27/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Angelique Kerber ta doke Serena Williams

media Angelique Kerber yar wasar da ta doke Serena Williams Reuters/Edgar Su

Serena Williams da aka sa ran za ta kafa sabon tarihi a gasar kwallon Tennis na gasar Wimbledon ta bana da ke gudana a birnin London,ta yi kasa a gwiwa a karawarta da Angelique Kerber yar kasar Jamus.

A yau Asabar  Serena Williams da ke jego, ta fafata da Angelique Kerber ‘yar kasar Jamus a wasan karshe, watanni 10 kacal bayan haihuwa da ta yi a watan Satumba na shekarar 2017.

Manazarta sun sa ran cewa Serena za ta samu wannan nasara wanda hakan zai zama karo na farko da mai jego ta lashe kofi a daya daga cikin manyan wasannin kwallon tennis cikin shekaru 38, bayan tarihin da Evonne Googlagong ta kafa.

A shekarar 1980 Evonne Googlagong ‘yar kasar Australia, ta kafa tarihin zama mai jego ta farko da ta lashe kofin babbar gasar Tennis a duniya.

A karawar ta yau Angelique Kerber yar kasar Jamus ta doke Serena Williams da ci 6-3, 6-3 bayan share kusan sa'o'i daya ana karawa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure