Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/09 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/09 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/09 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/09 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/09 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/09 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/09 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/09 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/09 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Shugaban Amurka Donald Trump ya amince da dage haraji kan hajojin da China ke shigowa da su Amurka.

Wasanni

Gasar cin kofin duniya ta bana ce mafi kayatarwa a tarihi - Infantino

media Shugaban Rasha Vladimir Putin tare da shugaban FIFA Gianni Infantino, da sauran mukarrabansu a filin wasa na kungiyar FC Krasnodar, da ke kudancin birnin na Krasnodar, a Russia. Reuters/路透社

Shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, Gianni Infantino, yace gasar cin kofin duniya ta bana da Rasha ke karbar bakunci ita ce mafi kayatarwa a tarihi.

Infantino ya bayyana haka ne, yayin da yake yabawa kwamitin hukumar na FIFA da ya jagoranci shirya gasar cin kofin duniyar, da kuma gwamnatin shugaban Rasha Vladmir Putin da ke karbar bakunci.

Shugaban na FIFA ya kara da yabawa akalan wasa, masu horarwa, da ‘yan wasan da suka fafata a gasar cin kofin duniyar ta bana.

Shugaban na FIFA ya ce gasar cin kofin duniya ta bana ta sauya bahagon tunani da wasu kasashen duniya da dama ke yi akan Rasha, kasancewar bakin da suka halarci kasar domin kallon wasannin gasar ta bana, sun fahimci akwai banbanci tsakanin abubuwa da dama da ake fadi akan Rasha, da kuma abin da idanuwansu suka gane musu.

A ranar 14 ga watan Yuni na 2018, aka fara gasar cin kofin duniya ta bana, wadda kuma za ta kare a ranar 15 ga Yuli na 2018, inda za a fafata wasan karshe tsakanin Faransa da Croatia, a filin wasa na Luzhniki da ke birnin Moscow.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure