Isa ga babban shafi
Wasanni

Ficewar Cristiano Ronaldo daga Real Madrid

Wallafawa ranar:

A cikin shirin duniyar  wasanni,Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa dan wasa Cristiano Ronaldo da ya canza kungiya daga Real Madrid zuwa kulob na Juventus de Turin na kasar Italiya.Manazarta na ci gaba da sharhi a kai, banda haka mu leka duniyar gasar cin kofin Duniya a kasar Rasha, ranar Lahadi ne za  a yi karawr karshe tsakanin Faransa da Crotia dangane da gasar cin kofin Duniya na kwallon kafa.Hukumar Fifa ta FIFA ta fitar da sunan alkali da zai wakilci karawa tsakanin Faransa da Crotia,shine dan kasar Argentiana Nestor Pitana.

Cristiano Ronaldo ya canza kulob zuwa Juventu na kasar Italiya
Cristiano Ronaldo ya canza kulob zuwa Juventu na kasar Italiya Yahoo Sports
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.