Isa ga babban shafi
Wasanni

Kasashen da suka saura a gasar kofin duniya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan rawar da kasashen Faransa da Belgium da Ingila da Croatia za su taka a matakin wasan dab na karshe a gasar cin kofin duniya da ke gudana a Rasha bayan an yi waje da manyan kasashen duniya a wannan gasa.

Kasashen Faransa da Belgium da Ingila da Croatia suka saura a gasar cin kofin duniya
Kasashen Faransa da Belgium da Ingila da Croatia suka saura a gasar cin kofin duniya 路透社。
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.