Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 26/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 26/06 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 26/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 26/06 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 26/06 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 25/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 25/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Tawagar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles, ta doke takwararta ta Guinea Conakry da 1-0 a wasan rukunin A na gasar cin kofin kasashen Afrika da ke gudana a kasar Masar. Nasarar dai ita ce ta biyu da Najeriya ta samu a gasar, wadda ke nufin ta samu damar tsallakawa mataki na gaba, duk da cewa akwai wasa daya na rukuni da ya rage mata.

Wasanni

Babu wata barazanar tsaro da za ta yi tasiri yayin wasanni - Rasha

media Shugaban hukumar samar da tsaro yayin gasar cin kofin duniya a Rasha, Alexei Lavrishchev. AFP / Yuri KADOBNOV

Rasha ta sanar da daukar matakan murkushe duk wata barazanar tsaro da aka iya tasowa yayin gudanar da gasar cin kofin duniya da za ta karbi bakunci.

A karshen watan Mayu, ma’ikatar tsaron kasar ta sanar da girke wasu na’urori a filayen da za a buga wasannin gasar cin kofin duniyar, irin wadanda da aka yi amfani da su a yake-yaken kasashen Syria da Ukraine, don bada kariya ga filayen wasannin daga yiwuwar kai hare-haren ta’addanci.

Sai dai har yanzu ma’aikatar cikin gidan kasar ta Rasha, bata bayyana adadin jami’an tsaron da za a girke domin sintiri yayin gudanar gasar ta cin kofin duniya.

Akalla mutane 600, 000 daga kasashen duniya ake sa ran zasu halarci kallon gasar cin kofin duniyar da za a soma ta a mako mai kamawa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure