Isa ga babban shafi
Wasanni

Gudanar da kwallon kafa cikin watan Ramadana a Nijar

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Duniyar wasannin,Abdoulaye Issa ya dubo halin da ake cikin musaman ko  zai yiyu a gudanar da kwallon kafa  a Nijar cikin watan Ramadana,Mu jiyo ta bakin wasu masu lura da lamuran kwallon kafa  a Nijar.

Gernot Rorh tsohon mai horar da kungiyar kwallon kafar Nijar
Gernot Rorh tsohon mai horar da kungiyar kwallon kafar Nijar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.