Isa ga babban shafi
Wasanni

Rawar da Wenger ya taka a tsawon shekaru 22 a Arsenal

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan wasu muhimman batutuwa uku a duniyar tamaula da suka hada da kawo karshen aikin Arsene Wenger a matsayin kocin Arsenal a cikin tsawon shekaru 22 da kuma batun fafutukar kasashen da ke neman izinin daukar nauyin gasar cin kofin duniya ta 2026. Sai kuma matakin da hukumar kwallon kafa ta duniya wato FIFA ta dauka na ladabtar da Rasha saboda kalaman nuna wariyar launin fata akan wasu 'yan wasa bakaken fata.

Arsene Wenger ya yi ban-kwana da magoya bayansa na Arsenal
Arsene Wenger ya yi ban-kwana da magoya bayansa na Arsenal Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.