Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/08 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/08 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/08 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/08 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/08 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/08 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/08 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/08 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/08 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/08 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/08 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/08 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/08 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/08 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/08 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/08 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/08 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/08 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/08 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Amurka ta sanya takunkumi kan babban Kwamandan rundunar sojin Myanmar game rawar da ya taka a gallazawa Musulmi ‘yan kabilar Rohingya da ke matsayin tsiraru a kasar ta mabiya addinin Budda.

Wasanni

Ronaldo ya nemi karin albashi

media Shahararren dan wasan kwallon kafa na Real Madrid Cristiano Ronaldo. REUTERS/Paul Hanna

Cristiano Ronald ya nemi kungiyarsa ta Real Madrid ta kara masa albashin da yake karba zuwa euro 500,000 a mako daya.

Ronaldo ya nemi karin ne bisa sharadin idan har ya taimakawa kungiyar lashe kafin gasar zakarun turai karo na uku a jere, za a tabbatar masa da Karin albashin.

Dan wasan dai yana neman yin kafada da kafada ne da abokin hamayyarsa Lionel Messi, wanda a yanzu shi ne yafi kowane dan kwallon kafa yawan albashi.

Rahotanni yiwuwa bukatar ta Ronaldo ta haddasa rarrabuwar kai a tsakanin ‘yan wasan Real Madrid domin akwai yiwuwar ya sake yin barazanar barin kungiyar muddin aka ki sauraron bukatarsa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure