Isa ga babban shafi
Wasanni

Kwallon Dodge a Najeriya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Duniyar Wasanni,Abdurrahman Gambo Ahmad ya dubo ta yadda wasu jihohin Najeriya suka soma maida hankali zuwa kwallon Dodge ko kwallon yar zulle .Kwallon Dodge ta soma samu karbuwa daga matasan Najeriya musaman arewacin kasar kamar dai yadda zaku ji a cikin shirin Duniyar Wasanni.

Kwallon Dodge
Kwallon Dodge Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.