Isa ga babban shafi
wasanni

Manyan Kloblikan Ingila da za su kai ga Championship

Yau a Ingila an bayyana manyan kungiyoyin wasanni 6 na Ingila da suka kai ga wasar kusa da ta karshe na daga cikin kungiyoyin wasar da ake kira gaggan kungiyoyin wasar da kuma ake sa ran za su samu damar shiga gasar cin Kofin kasa da kasa na championship.

Soccer Football - Premier League - Chelsea vs Tottenham Hotspur - Stamford Bridge, London, Britain - April 1, 2018 Tottenham's Dele Alli celebrates scoring their second goal
Soccer Football - Premier League - Chelsea vs Tottenham Hotspur - Stamford Bridge, London, Britain - April 1, 2018 Tottenham's Dele Alli celebrates scoring their second goal REUTERS
Talla

Kungiyoyin wasar dai sun hada da Bayern Munich da Real Madrid da Roma da Liverpool kazalika da Manchester City da Manchester United ne.

Gasar wadda aka shirya buga ta tsakanin kungiyoyin wasa 18 a karawa 27 a kuma kasa da Sati daya bayan kammala gasar cin Kofin kwallon kafa ta Duniya a kasar Rasha, akasarin wasannin da za’a buga a cikinta sun kasance a Amurka ne, a yayin da sauran aka saka su a kasashen Singapore da Switherland da Austria da Poland da Sweden da Italy da Spain.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.