Isa ga babban shafi
Wasanni

Sabon tsarin da zai taimakawa yan kokowa a Nijar

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Duniyar wasanni daga sashen hausa na rediyon Faransa Rfi,mun nemi jin ta bakin wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a duniyar kokowar galgajiya, tareda duba wasu daga cikin matsallolin da yan kokowa suke fuskanta  bayan wasannin kasa.Shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa.

Yan kokowa daga Jamhuriyar Nijar
Yan kokowa daga Jamhuriyar Nijar ISSOUF SANOGO/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.