Isa ga babban shafi
Wasanni

An bude wasannin kasashen renon Ingila a Australia

Wallafawa ranar:

Tun a ranar 4 ga watan Maris ne aka bude wasannin kasashen dake amfani da harshen turanci ko Ingilishi a kasar Australiya, cikin shirin Duniyar Wasanni,mu sake dubo wasu daga cikin matsallolin da alkalan dake da nauyi alkalancin wasannin kamar yadda Fifa ta fitar da jadawalin.Banda haka za ku ji hiar da muka yi da wasu ma'abuta kwallon kafa dangane da gasar cin kofin zakarun turai.

Kofin kwallon kafa na Duniya
Kofin kwallon kafa na Duniya diretube.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.