Isa ga babban shafi
Wasanni

Garkuwan Cindo ya lashe mota a damben gargajiya

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da gasar damben gargajiya da aka gudanar a jihar Kaduna ta Najeriya, in da aka ajiye kyautar mota kirar Peugeot 406 da Garkuwan Cindo ya lashe bayan doke Autan Dan Bunza a wasan karshe. Sai dai wasan ya haddasa gardamar da ta kai ga nazarin hoton bidiyon da aka dauka don tantance gaskiya.

Gidan damban Umaru Fiyalu da ke jihar Kaduna a Najeriya
Gidan damban Umaru Fiyalu da ke jihar Kaduna a Najeriya RFI Hausa/Aminu Sani Sado
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.