Isa ga babban shafi
Wasanni

Kintsawar kungiyoyin Najeriya a gasar zakarun Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da nasarar da kungiyoyin kwallon kafar Najeriya suka samu ta shiga matakin gaba a gasar cin kofin zakarun nahiyar Afrika da suka hada da Plateu United da MFM FC da Akwa United, in da a yanzu za su fafata da takwarorinsu na kasashen Larabawa. To ko wani irin kintsawa kungiyoyin na Najeriya suka yi wa gasar? Sai a saurari cikakken shirin.

Tambarin hukumar kwallon kafar Afrika da ke shirya gasar zakarun nahiyar.
Tambarin hukumar kwallon kafar Afrika da ke shirya gasar zakarun nahiyar. CAF
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.