Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/09 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 22/09 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 22/09 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/09 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/09 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 22/09 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 22/09 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/09 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/09 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/09 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/09 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/09 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/09 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/09 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/09 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/09 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/09 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/09 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/09 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Kintsawar kungiyoyin Najeriya a gasar zakarun Afrika

Kintsawar kungiyoyin Najeriya a gasar zakarun Afrika
 
Tambarin hukumar kwallon kafar Afrika da ke shirya gasar zakarun nahiyar. CAF

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da nasarar da kungiyoyin kwallon kafar Najeriya suka samu ta shiga matakin gaba a gasar cin kofin zakarun nahiyar Afrika da suka hada da Plateu United da MFM FC da Akwa United, in da a yanzu za su fafata da takwarorinsu na kasashen Larabawa. To ko wani irin kintsawa kungiyoyin na Najeriya suka yi wa gasar? Sai a saurari cikakken shirin.

 • Hasashen masana kan gasar zakarun Turai ta bana

  Hasashen masana kan gasar zakarun Turai ta bana

  Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari game da gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai da ake fara gudanarwa a ranar Talatan nan. Masana …

 • Sabuwar Gasar Nations League ta Turai

  Sabuwar Gasar Nations League ta Turai

  Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan sabuwar gasar cin kofin gamayyar kasashen Turai da ake kira Nations League da aka fara gudanarwa …

 • NFF ta dakatar da gasar firimiyar Najeriya

  NFF ta dakatar da gasar firimiyar Najeriya

  Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da matakin da Hukumar Shirya Gasar Lig ta kasar da tauka na dakatar da gasar …

 • 'Yan wasan Benin sun yi cogen shekaru

  'Yan wasan Benin sun yi cogen shekaru

  Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdoulaye Isa ya tattauna ne game da cogen shekaru tsakanin 'yan wasan Benin 'yan kasa da shekaru 17, abin da ya …

 • Sharhi kan jadawalin gasar zakarun Turai

  Sharhi kan jadawalin gasar zakarun Turai

  Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi sharhi ne kan rukunai mafi wahala a  jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai ta bana. …

 • Makomar kungiyar Super Falcons ta Najeriya

  Makomar kungiyar Super Falcons ta Najeriya

  A cikin shirin Duniyar wasanni, za ku ji halin da kungiyar kwallon kafar Najeriya ta Super Falcons ke ciki yan lokuta bayan da ta samu tikitin shiga gasar cin kofin Duniya …

 • FIFA, ta bukaci maida Amadu Finik kan mukaminsa ko ta haifarwa kwallon Najeriya tarnaki

  FIFA, ta bukaci maida Amadu Finik kan mukaminsa ko ta haifarwa kwallon Najeriya tarnaki

  Shirin duniyar wasanni na wannan mako, da Ahmed Abba ya gabatar, ya yi nazari ne kan umarnin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta baiwa mahukumtan Najeriya, na …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure