Isa ga babban shafi
Wasanni

Nazari domin sake fasalta tsarin kokowa a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

A cikin shirin da ya gabata kun ji halin da yan kokowa suke ciki a Jamhuriyar Nijar wanda hakan ya sanya da dama daga cikin masu ruwa da tsaki a duniyar Kokowa yin kira zuwa Gwamnatin kasar.Banda haka mun duba ta yada yan Najeriya ke  fata zuwa kungiyar Super Eagles dangane da gasar cin kofin Duniya na shekarar 2018.Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa .

Filin wasan kokuwar gargajiya a Maradi nijar
Filin wasan kokuwar gargajiya a Maradi nijar Awwal Janyau RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.