Isa ga babban shafi
Wasanni

Burin matasan Najeriya da ke buga kwallon kafa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Haruna Ibrahim Kakangi ya tattauna ne game da burin matasan Najeriya da ke buga tamaula na zuwa kasashen Turai.Shirin ya tattauna da wani matashi da hakarsa ta gaza cimma ruwa duk da cewa saura kiris ya tsallaka Turai amma ya gamu da wani akasi.To ko menene wannan akasin? Sai a saurari cikakken shirin.

Da dama daga cikin matasan Najeriya da ke buga kwallon kafa na burin zuwa Turai
Da dama daga cikin matasan Najeriya da ke buga kwallon kafa na burin zuwa Turai REUTERS/Nigel Roddis
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.