Isa ga babban shafi
Wasanni

Nazari domin sake fasalta tsarin kokowa a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

A Jamhuriyar Nijar,ana ci gaba da nazari domin tanttance hanyoyin kawo gyara dama fasalta tsarin kokowa a kasar.Tun bayan  gangami na Damagaram ko Zinder, masu ruwa da tsaki a harakar kokowa a Nijar na iya kokarin su na gani an samu tsari kokowa ta ya dace.A cikin shirin Duniyar wasanni Abdoulaye Issa ya dubo wasu daga cikin matsalollin dake hana ruwa gudu.

Wasu daga cikin yan kokowa a Jamhuriyar Nijar
Wasu daga cikin yan kokowa a Jamhuriyar Nijar ISSOUF SANOGO/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.